Isa ga babban shafi
KYRGYZSTAN

Kyrgystan ta amince da sabon kundin tsarin mulki

Al’ummomin Kasar Kyrgystan, sun goyi bayan samun sabon kundin tsarin mulki, wanda zai rage karfin fadar shugaban kasa.Rahotanni sun ce kashi 90 na wadanda suka kada kuri’u sun goyi bayan sabon kundin tsarin mulkin, da kuma aiyukan da Gwamnatin rikon kwaryar kasar ke gudanarwa.Majalisar Dinkin Duniya, tare da kasashen Amurkada Russia, sun goyi bayan kuri’ar jin ra’ayin jama’ar.A makwanni da suak gabata ne, aka samu fadar kabilanci tsakanin Uzbek da Kyrgiz, abinda ya kaiga rasa rayukan mutane kusan 2,000, yayin da sama da 400,000 suka rasa matsuguninsu. 

Photo: Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.