Isa ga babban shafi
Thailand

Kasar Thailand ta bukaci kamo mata Thaksin Sinawatra

GWAMNATIN Kasar Thailand, tace tana shirin mika bukatar taw a rundunar Yan Sandan duniya, wato Interpol, dan kamo mata Tsohon Pri Minista, Thaksin Sinawatra, dan fuskantar zargin aikata ta’addanci.Mataimakin Pri Ministan kasar, Suthep Thaugsuban, yace zasu aike ta bukatar kamo Sinawatra, dan ganin sun samu taimakon kasashen duniya, domin dawo da shi gida, dan fuskantar shari’a.Thailand na zargi Tsohon Pri Ministan da tinzira masu zanga zanga, abinda ya kaiga kashe mutane 88 da kuma raunana 1,900. 

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.