Isa ga babban shafi
Thailand

Masu Bore Na Kara Barazana

A kasar Thailand, masu boren kyamar Gwamnati sunyi barazanar cigaba da boren har sai an hukunta Prime Ministan kasar saboda rawar daya taka wajen cin mutuncin masu boren.     Masu bore da jamian tsaro a wannan kasa sun kwashe lokaci mai tsawo suna ta karawa.Mukaddashin Firimiyan kasar Suthep Thaungsuban wanda ya sa idanu kan jami'an tsaro jiya, alokacin da aka fasa taron masu boren, ya je offishin jami'an tsaro inda aka shaida masa irin zargin da akeyi masa.Jagoran masu boren Nattawut Saikuar ya fadi cewa sam ba zata sabu ba,  yadda ake yi masu.Masu boren sukace muddin ba'a gurfanar da Suthep ba, saboda yadda yake yi, to kuwa ba zasu daina boren ba.A ranar 10 ga watan jiya dai mutane 29 suka mutu, yayinda wasu mutane 1,000 suka sami munanan raunuka. 

Les chemises rouges menacent les forces de police près de l'hôtel SC Park, à Bangkok, le 16 avril 2010.
Les chemises rouges menacent les forces de police près de l'hôtel SC Park, à Bangkok, le 16 avril 2010. rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.