Isa ga babban shafi
Philippines

Naurorin Zabe Sun Ki Aiki

A kasar Filifin sabbin naurori na zabe da Hukumomin kaasar suka tsara aiki dasu ababban zaben kasar dake tafe ranar 10 ga wannan wata, sun ki aiki, alokacinda aka gwada su.   Wannan shine karo na farko da zasuyi amfani da injunan wajen kidayan jamaa.Jamian zabe akasar nata kokarin kauce dage ranar zaben ayanzu haka.Bayanai na nuna cewa akwai wasu naurori masu ajiya 76,000 da aka rarraba sassan kasar da suka ki aiki, kuma dole a sauya su.Wakiliyarmu dake Manila Girlie Linao tace naurorin sunki aiki alokacin da ake gwada su domin zaben dake tafe.Sai dai kuma jamian Hukumar Zabe na kasar sunce basa shakkan aiki da wadannan naurori.Hukumomin kasar sun sayi naurorin ne kan kudin Turai Euro Miliyan 125, domin saukaka ayyukan zabe da kuma hanzarta tattara sakamakon zabe a fadin kasar. 

Wata Mace Na Jefa Kuriar Ta
Wata Mace Na Jefa Kuriar Ta rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.