Isa ga babban shafi
Thailand

An Fara Neman Hanyoyin Karshen Rikicin Siyasa

Masu zanga zangar kasar Thailand dake sanye da jajayen kaya, tare da gwamnatin kasar sun fara tattaunawa domin kawo karshen rikicin siyasar kasar a matakin farko.Prime Minista Abhisit Vejjajiva da ke makale cikin barikin sojan fiye da wata guda da ya gabata, ya ce yana shirye da neman hanyoyin kawo karshen rikicin da siyasar kasar, inda masu zanga zangar ke neman kiran sabon zabe tare da rushe majalisar dokoki.Kwashe tsawon lokaci ana zanga zanga a Bangkok babban birnin kasar ta Thailand, ya katsewar harkokin yau da kullum.

© Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.