Isa ga babban shafi

An yi wa Tsohon shugaban kasar Peru, Alberto Fujimori, afuwa daga zaman yarin shekaru 25

Tsohon shugaban kasar Peru Alberto Fujimori, mai  shekaru 85 a duniya da ya shugabancin kasar daga  (1990-2000), ya samu sallama daga gidan yari.Tun cikin shekarar 2009 aka yankewa Fujimori hukumcin daurin gidan yari na tsawon shekaru 25,  saboda samunsa da aikata laifukan cin zarafin dan adamA ranar talatar da ta gabata ne,  shugabar kasar ta yi wa Fujimori afuwa saboda dalilan jinkai na rashin lafiyar da yake fama da ita.

Tsohon shugaban kasar Peru Alberto Fujimori kan kujerar guragu a 2018
Tsohon shugaban kasar Peru Alberto Fujimori kan kujerar guragu a 2018 © LUKA GONZALES/AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.