Isa ga babban shafi
AFGHANISTAN

Jiragen yakin Amurka sun sake kai hari a Afghanistan

Hukumomin Afghanistan sun ce wasu hare haren sama da jiragen yakin Amurka suka kai Kunduz ya hallaka fararen hula akalla 30 cikin su harda mata da yara kanana.Kakakin gwamnan yankin Mahmood Danish yace harin ya biyo bayan kashe wasu sojoji Amurka guda biyu da kungiyar Taliban tayi.

Wasu yan gudun hijira yan kasar Afghanistan a Takhar.
Wasu yan gudun hijira yan kasar Afghanistan a Takhar. REUTERS/Nasir Wakif
Talla

Mahmoodulah Akbari, mai magana da yawun yan Sandan yankin yace an kashe fararen hular ne lokacin da suke barci daddare.

Kungiyar NATO ta amince da cewar jiragen yakin su ne suka kai harin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.