MDD-SYRIA-BELGIUM
Harin Brussels ya nuna muhimmancin sasanta rikicin Syria
Jakadan Majalisar dinkin duniya na musamman kan sasanta rikicin kasar Syria Staffan de Mistura ya ce kazamin harin da aka kai Brussels ya dada nuna muhimmancin sasanta rikicin kasar Syria.
Wallafawa ranar:
Talla
Yayin da ya ke tsokaci kan harin, Jakadan ya ce harin ya dada tuna musu muhimmancin kulla yarjejeniyar zaman lafiya da kuma kashe wutar yakin dake ci gaba da ruruwa a Syria.
Babbar kungiyar 'yan adawar Syria ta hannun kakakin ta Bassma Kodmani ta bayyana muhimmancin kulla yarjejeniya a taron zaman lafiyar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu