Asia-Asea
Ana gudanar da taron kasashen Asean
An bude taron kungiyar tsaro ta kasar kudu maso gabashin Asia da ake kira Asean summit inda kasashen ke kalubalantar yadda China ke gina wani tsibiri dake Yankin.Taron wanda ake gudanar da shi a Kuala Lumpur ya koka kan yadda China ke fadada Yankin ta inda Ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ke ta kokarin ganin ba a tattauna batun a wajen taron ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Tuni Amurka da kawayen ta suka bukaci dakatar da gina tashar jiragen sama mai nisan mita 3,000 da china ke ginawa a tsibirin da ake takaddama amma kuma China tayi watsi da bukatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu