Isa ga babban shafi
SYRIA

Gwamnatin Syria na fuskantar koma baya wajen tunkarar ISIL

Gwamnatin Kasar Syria ta samu gagarumar koma baya wajen yaki da mayakan ISIS da kuma Yan Tawayen kasar wadanda suka kwace wasu Yankunan kasar.Rahotanni sun ce ‘Yan Tawayen sun kama garin Daraa ranar 25 ga watan Maris, yayin da mayakan ISIS suka kama Yarmuk ranar 1 ga watan Afrilu.

'Yan tawayen Syria da suka kwace lardin Idlib
'Yan tawayen Syria da suka kwace lardin Idlib REUTERS/Rodi Said
Talla

Ranar 21 ga watan Mayu mayakan ISIS sun kama Palmyra, su kuma Yan Tawaye sun kama kauyukan Muhambel, kafin kuma jiya barikin sojin Daraa ya fada hannun su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.