Isa ga babban shafi
China

Fiye da mutane 330 ne suka mutu a hadrin jirgin ruwan kasar China

Fiye da mutane 330 ne aka tabbatar da mutuwarsu a hadarin jirgin ruwan yawon bude ido da ya nutse a tsakiyar kasar China, bayan da masu aikin ceto suka tsamo jirgin daga ruwa. Yau Asabar Kafafen yada labarun kasar ta Chjina suka suka tabbatar da yawan mamatan, da aka sarinsu masu yawon bude ido ne, da suka haura shekaru 60 a duniya.Mutane 14 kawai suka tsira a hadarin jirgin mai suna Eastern Star da ya dauko mutane 456.Ranar Litinin da ta gabata jirgin ya nutse, inda masu aikin ceto suka yi ta aikin neman wadanda suka tsira. 

Masu aikin ceto suna ci gaba da aiki a kasar China
Masu aikin ceto suna ci gaba da aiki a kasar China Reuters/路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.