Isa ga babban shafi
China

Wata fashewa ta yi sanadiyyar mutuwar ma'aikatan kamfani a China

A kalla mutane 65 ne suka mutu, wasu 150 suka sami raunuka a wata ma’aikata dake gabashin kasar China yau Asabar, sakamakon wani abu daya fashe yau Asabar. Fashewar data faru a birnin Kunshan, dake lardin Jiangsu a kusa da birnin Shanghai, ta faru ne a wata ma’aikatar kera motoci.An ga gawarwakin ma’aikatan da suka kone kurmus a hadarin, cikin wasu hotuunan da aka sanya a safin internet, yayin da wasu da suturarsu ta kone ke zaune a kofar ma’aikatar da ke ci gaba da hayaki, suna jira a kula da lafiyarsu. 

Shugaban kasar China, Xi Jinping
Shugaban kasar China, Xi Jinping Reuters/路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.