Isa ga babban shafi
China

Wani jirgin ruwa ya nutse a China

Masu aikin ceto a kasar China na kokarin kai dauki kan fasinjojin wani jirgin ruwa 450 da jirgin ya kife da su a a kogin Yangtze bayan karo da guguwa mai karfi. Tashar talabijen din kasar ta sanar da cewar an ciro gawawakin mutane 5 yanzu haka, tare da wasu 10 da rayyukan su. 

Shirgin ruwa da ya kife a yankin Yangtse dake kasar China
Shirgin ruwa da ya kife a yankin Yangtse dake kasar China REUTERS/China Daily
Talla

Masu aikin ceton sun ce suna samun sakwanni daga cikin jirgin mai hawa bakwai idan sun kwankwasa wanda hakan ke nuna cewar mutanen ciki na nan da ran su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.