Isa ga babban shafi
Pakistan

Rikicin kabilanci yayi sanadiyar rasa rayukan mutane da dama Pakistan

Wani fadan kabilanci da aka gwabza tsakanin kabilun Mada Khel da Paipali Kabul Khel, yayi sanadiyyar rasa ran mutane 47 wasu 25 suka raunuka. Fadan da ya auku a areawcin Waziristan mai iyaka da kasar Aghanistan, ya faro ne saboda cecekucen da suke yi kan mallakar yankunan dake kan tsaunukan yankin.Dama kabilun sun goyon bayan kungiyoyin dake dauke da makamai daban daban, lamarin da ya sa ake munan fadace fadace a wasu lokutan. 

Taswirar kasar Pakistan
Taswirar kasar Pakistan DRWikipédia维基百科
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.