Isa ga babban shafi
Indonesia

Ana ci gaba da neman 'yan Japan da suka bace a Tekun Indonesia

Yau Lahadi, Masu aikin creto a kasar Indonesia suka ci gaba da neman masu iyo a karkashin teku su 7, ‘yan kasar Japan da suka bace lokacin da suke iyo a kusa da tsibirin Bali. Masum aikin suna ci gaba da lalubar lungu da sokon tekun, a kokarin nemo matan ‘yan yawon bude ido 5, da masu koya musu iyo su 2 da suka bace kwanalki 2 da suka gabata.Mataimakin jakadan kasar Japan a tsibirin na Bali, Yasue Katsunobuya ya shaida wa kamfanin dillancin labarum Faransa na AFP cewa har yanzu ba labarin inda mutanen suke. 

Tsibirin Bali na kasar Indonesia
Tsibirin Bali na kasar Indonesia DR
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.