Isa ga babban shafi
Thailand

Ana ci gaba da tarzomar nuna kin jinin gwamnatin Thailand

Dubban masu adawa da gwamnatin kasar Thailand yau sun ci gaba da zanga-zangarsu, da kuma mamaye ofisohin gwamnati a yunkurin hana zabe da kuma kifar da gwamnatin Yingluck Shinawatra.

Masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin Thailand
Masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin Thailand REUTERS
Talla

Masu zanga zangar sun sha alwashin hana ma’aikata zuwa ofisoshinsu, yayin da aka shiga rana ta biyu har sai Fira Ministar ta yi marabus.

An dai jibge jami’an tsaro akalla dubu 20 a birnin Bnagkok domin tunkarar zanga-zangar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.