Isa ga babban shafi
Thailand

Jagoran masu zanga-zanga a Thailand ya ce ba za su ja da baya ba

Jagoran ‘yan adawar kasar Thailand Suthep Thaugsuban, ya yi fatali da sammacin kama shi da wata kotun kasar ta fitar a jiya, yana mai cewa ba za a dakatar da tarzomar da ake yi a kasar ba sai zuwa lokacin da Fira minista Yungluck Shinawatra ta yi marabus daga mukaminta.

Masu zanga-zanga a Thailand
Masu zanga-zanga a Thailand REUTERS/Athit Perawongmetha
Talla

To sai dai zuwa safiyar yau, masu zanga-zangar sun janye daga harabar ginin ofishin Fira ministar, bayan da suka share tsawon kwanaki biyu a zaune.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.