Isa ga babban shafi
Faransa

Jam’iyar Sarkozy na gudanar da taron gaggawa

Yau Jam’iyar tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy na gudanar da wani taron gaggawa, wanda ake sa ran zai halarta.

Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy
Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy REUTERS/Christian Hartmann
Talla

A makon jiya, Sarkozy ya soki matsayin kotun kolin kasar, na hana Jam’iyar sa euro miliyan 11, kudin da ya kashe a yakin neman zaben sa.

Wanna ya biyo bayan zargin cewar Jam’iyar ta saba dokar da ta kayyade kudin kashewar da aka tanada mata.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.