Isa ga babban shafi
China/Sin

Malaman Jami’an China sun yi gargadin juyin juya hali a kasar

Malama Jami’a a kasar China sun muddin ba a kawo sauye sauye ba a bangaren siyasar kasar, hakan zai iya jawo mummunan juyin juya hali.

Primiyan kasar Sin, Wen Jiabao.
Primiyan kasar Sin, Wen Jiabao. Reuters
Talla

A wata wakisa mai shafuka 71 da suka rubuta a fili, Malaman Jami’an sun rashin daidaituwa a yanayin samun mutanen a kasar, kan iya jawo bore daga mutane muddin ba a dauki matakan gaggawan kawo karshen hakan ba.

“Idan har ba a dauki matakan gaggawa ban a ganin cewa an kawo sauye-sauye a kasar, idan har ba a magance cin hanci da rashawa da ake fama da shi a kasar ba zai iya jawo mummunan bore a China.”

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.