Isa ga babban shafi
Thailand-Combodia

Barkewar Sabon rikicin kan iyakar Thai da Cambodia

Kasashen Thailand da Cambodia har yanzu sun kasa shawo kan rikicin kan iyaka da aka kwashe kwanaki ana gudanarwa, rehotanni daga Thailand na nuna cewa wani sabon rikici ya barke bayan da Majalisar Dunkin Duniya ta lamunci kasashen da su tsagaita wuta.Kasar Thailand dai ta nemi makwabciyarta su sasanta juna kan rikicin wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane kimanin 10.A lokacin da yake jawabi prime ministan kasar Thailand Abhisit Veijjajiva yace kasar Cambodia bata ta ikon cewa baza ta amince a zauna a teburin shawara ba inda kasashen duniya ke neman a sasanta rikicin. Sai dai kuma Ministan harakokin wajen kasar Cambodiya yayi watsi da wannan kiran. 

Sojin Cambodia a Preah Vihear,
Sojin Cambodia a Preah Vihear, Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.