Isa ga babban shafi

Akwai bukatar baiwa 'yan jarida kariya - Malaman Ghana

Malaman Jami’oi a kasar Ghana sun bukaci hukumomin 'yan sandan kasar da su bai wa ‘yan jaridar kariyar da suke bukata wajen gudanar da ayyukansu, tare da hukunta duk wadanda aka samu suna yiwa manema labaran barazana. 

'Yan jarida yayin gudanar da aiki a Congo(anyi amfani da wannan hoton ne don misali).
'Yan jarida yayin gudanar da aiki a Congo(anyi amfani da wannan hoton ne don misali). ©
Talla

Ku latsa alamar sauti donjin rahoton da wakilinmu na Ghana Abdallah Shamun Bako ya aiko mana..... 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.