Mali ta kaddamar da bincike kan rahoton MDD game da kisan kiyashin Moura
Gwamnatin sojin Mali ta fara bincike kan akan tawagar majalisar dinkin duniya da masu taimaka mata a bisa zarginsu da musu na leken asiri da kuma zagon kasa ga tsaron kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:11
Matakin na Mali ya biyo bayan rahoton da Majalisar Dinkin Duniyar ta wallafa a ranar Juma’ar da ta gabata, wanda ya zargi sojojin kasar da dakarun sojin haya na Rasha, da kashe akalla muutane 500 da sunan yaki da ta’addanci a garin Moura, cikin watan Maris na shekarar 2022.
David Bache na gidan Rediyon RFI Sashin Faransanci ya duba batun inda ya ji ra’ayoyin wasu masu ruwa da tsaki, ga kuma fassarar rahoton da ya hada.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu