Ghana: Jam'iyyun adawa sun bukaci a yiwa kundin tsarin mulki gyaran fuska
Jam'iyyun siyasar kasar Ghana sun yi kira zuwa ga gwmnatin kasar da ta yiwa kundun tsarin mulkin kasar gyaran fuska domin ganin yadda wasu dokokin kasar suka sabawa yadda ake tafiyar da mulki a wannan zamani.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:12
Talla
Bayanai daga kasar na cewa, daga cikin gyaran da suke bukata har da batun rage karfin fada ajin shugaban kasar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton wakilin RFI a Ghana, Sham-un Abdallah Bako daga Accra.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu