Isa ga babban shafi
Ghana-Tsaro

'Yan sandan Ghana na bincike kan rikicin da aka samu tsakanin wasu matasa

'Yan sanda a kasar Ghana na ci gaba da bincike kan sanadiyar barkewar rikici tskanin wasu matasa a unguwar Nima da Mamobi, wanda ya yi sanadiyyar  jikkata mutane da dama. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan da wakilinmu Abdallah Sham-un Bako.

Wasu jami'an 'yan sandan kasar Ghana a birnin Accra.
Wasu jami'an 'yan sandan kasar Ghana a birnin Accra. AP - Sunday Alamba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.