Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan yadda yadda kotunan gargajiya ke ci gaba da tasiri a kasar Ghana

Wallafawa ranar:

Wani bincike da hukumar kididdigar kasar Ghana ta gudanar, na nuni da cewa mafi yawan al’ummar kasar sun fi amincewa da tsarin shari’a na gargajiya ko addini a maimakon na zamani.

Shugaban Ghana kenan Nana Akufo-Addo.
Shugaban Ghana kenan Nana Akufo-Addo. © Mandel Ngan/Reuters
Talla

Binciken ya ce yayin da wasu ke ganin cewa rashawa ta dabaibaye tsarin shari’a irin na zamani, wasu kuwa na cewa ana kashe makuden kudade a kan lamarin da bai taka kara ya karya ba, sabanin kotunan gargajiya da na addini.

Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.