Isa ga babban shafi

Kotunan gargajiya da na addini na ci gaba da yin tasiri a Ghana

Wani bincike da hukumar kididdigar kasar Ghana ta gudanar, na nuni da cewa mafi yawan al’ummar kasar sun fi amincewa da tsarin shari’a na gargajiya ko addini a maimakon na zamani.

Nana Akufo-Addo, shugaban kasar Ghana kenan
Nana Akufo-Addo, shugaban kasar Ghana kenan AP - Jacquelyn Martin
Talla

Binciken ya ce yayin da wasu ke ganin cewa rashawa ta dabaibaye tsarin shari’a irin na zamani, wasu kuwa na cewa ana kashe makudann kudade a kan lamarin da bai taka kara ya karya ba, sabanin kotunan gargajiya da na addinin.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Abdallah Sham’un Bako.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.