Isa ga babban shafi

Ghana ta ƙaddamar da wani sabon shirin haya ga al'ummar kasar

Gwamnati kasar Ghana ta ƙaddamar da wani sabon shirin haya na gida da ta saka Cedi miliyan 30 na kudin kasar domin taimakawa wadanda suka cancantar samun tallafin biyan kudin haya a duk faɗin ƙasar, don haɓaka damar samun amintaccen tsarin haya mai arha. Wakilin mu Sham-un Bako na dauke karin bayani.  

Daya daga cikin unguwanin birnin Accra
Daya daga cikin unguwanin birnin Accra AFP - NIPAH DENNIS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.