Isa ga babban shafi

Ana cece-kuce a Ghana kan matakin gwamnati na gina wata mujami'a

Al’ummar kasar Ghana na ci gaba da mahawara kan shirin shugaban kasar Nana Akuffo Addo na gina wata sabuwar mujami’a, a daidai lokacin da kasar ke fama da matsalar tatalin arziki.

Shugaban Ghana Nana Akufo-Addo, kenan
Shugaban Ghana Nana Akufo-Addo, kenan © RFI/France24
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Abdallah Sham'un Bako

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.