Isa ga babban shafi

Matakin kara kudaden karatu a Jami'o'in Ghana ya fusata dalibai

Dalibai a kasar Ghana sun fusata lura da yadda wasu jami’o’in kasar ke kara kudaden karatu da kusan kaso 100 cikin dari, duk da cewa a hukumance karin da gwamnati ta amince da shi bai wuce 15% ba.Wakilinmu a birnin Accra Abdallah Sham’un Bako, ya ji ta bakin dalibai da kuma mahukuntan kasar dangane da wannan batu, ga kuma rahoton da ya aiko mana.

Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana.
Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana. © Mandel Ngan/Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.