Isa ga babban shafi

'Yan ta'adda sun karya gadoji biyu a Burkina Faso

Kungiyoyi masu dauke da makamai a Burkina Faso sun karya wasu gadoji biyu cikin daren Juma'a zuwa ranar Asabar.

Sojoji daga Burkina Faso yayin sintiri a kan hanyar Gorgadji a Burkina Faso, Maris 3, 2019.
Sojoji daga Burkina Faso yayin sintiri a kan hanyar Gorgadji a Burkina Faso, Maris 3, 2019. © REUTERS/Luc Gnago
Talla

Mayakan sun yi amfani da abubuwa masu fashewa wajen karya gadojin Woussé da Naré, lamarin da ya tilasta wa ayarin motocin da ke kai kaya garin Djibo, komawa Kongoussi.

Tuni manazarta suka kwanta wadannan hare-hare guda biyu da zama wata sabuwar dabara da ‘yan ta’adda ke amfani da shi don mai da yankin Sahel saniyar ware.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.