Isa ga babban shafi

Ghana za ta yaki matsalar barace-barace da ke yawaita a kasar

Yanzu haka mahukunta a kasar Ghana na nazarin daukar matakai domin kawo karshen matsalar barace-baracen da ke ci gaba da zama ruwan dare a kasar.

Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo AFP/File
Talla

Mafi yawan mabaratan na zuwa Ghana ne daga kasashen Nijar da kuma Najeriya, kamar dai yadda za a ji a wannan rahoto da wakilinmu Sham'un Bako ya aiko mana daga birnin Accra.

Domin sauraron rahoton wakilin namu na Ghana, sai a latsa alamar sautin da ke sama.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.