Isa ga babban shafi
Ghana-Demoradiyya

Yadda Ghana ta shiga jamhuriya ta 4 ba tare da juyin mulkin Soji ba

Yayin da wasu kasashen Afirka ke fama da matsalar juyin mulkin soji, kasar Ghana wadda ta shiga jamhuriya ta hudu bata taba fuskantar irin wannan matsalar ba, ko kuma wani tashin tashina mai tsanani, abinda ya kaiga samun mika mulki daga gwamnati zuwa wata gwamnatin farar hula ba tare da fuskantar matsalar siyasa ba.

Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo.
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo. AFP - JOHN ANGELILLO
Talla

Wannan mataki ya sanya kasar Ghana akan gaba na kasancewa mafi zaman lafiya da tsaro a  yammacin Africa. Sai dai yayin da juyin milki ke cigaba da addabar yammacin Africa, wakilinmu Abdallah Shamun Bako yayi mana Nazari halin da ake ciki a kasar, kuma ga rahotansa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.