Isa ga babban shafi
Ghana

Za a yi wa dokar hako ma'adinai garambawul a Ghana

Shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akufo-Addo ya bukaci ministan filaye da albarkatun kasa na kasar Samuel Abu Jinapo  da ya  gagauta yi wa  da dokar  hakko ma'adinai garambawul don kawar da aika-aikar hako ma'adinai ta barauniyar hanya .

Shugaban Ghana Nana Akufo Ado.
Shugaban Ghana Nana Akufo Ado. © Ghana presidency
Talla

Wannan dai na daga cikin matakin da ake dauka don tsabtace masana'antar hakko ma'adinan a kasar

Abdallah Shamun Bako na dauke da rahoto daga Accra.

mi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.