Isa ga babban shafi

Kungiyar kula da motocin sufuri a Ghana ta fitar da sanarwar karin kudin mota

Kungiyar  kula da motocin sufuri kasar Ghana ta fitar da sanarwar karin kudin mota da kaso 15 sakamakon tashin farashin man fetur a kasuwannin duniya, wanda hakan ya Janyo cece_kuce.

Wasu daga cikin Hanyoyin  da gwamnatin kasar Gahan ta gina
Wasu daga cikin Hanyoyin da gwamnatin kasar Gahan ta gina © Ghana Presidency
Talla

Karancin man feutr a wasu kasashen yammacin Afrika da suka hada da Najeriya,Ghana na daga cikin  matsalollin da suka janyo tsadar rayuwa da sufuri a sauren kasashen yammacin kasashen Afrika.

Takardar kudin kasar Ghana
Takardar kudin kasar Ghana AFP - ISSOUF SANOGO

 

Wakilin mu Abdallah Sham-un Bako na dauke da karin bayani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.