Isa ga babban shafi

Dalibai da iyayen yara na cikin halin kunci biyo bayan yajin aikin malaman jami'o'in Ghana

Yajin aikin malaman Jami’oi a kasar Ghana ya zarce wata guda yanzu haka, abinda ya jefa dalibai da iyayen yara cikin halin kunci.

Jeudi 16 janvier 2020, devant le bâtiment de la Faculté de Lettres de l'Université d'Ankatso, l'une des facultés où le mouvement de grève est le plus suivi.
Jeudi 16 janvier 2020, devant le bâtiment de la Faculté de Lettres de l'Université d'Ankatso, l'une des facultés où le mouvement de grève est le plus suivi. Sarah Tétaud/RFI
Talla

Ya zuwa yanzu hukumomin kasar na ci gaba da tattance hanyoyin shawo kan wannan matsalla cikin ruwan sanyi duk da cewa kungiyoyin malaman na fatan ganin Gwamnati ta mutunta alkawuran da ta dau a baya.

Wakilinmu a Accra Abdallah Shamun Bako na ɗauke da rahoto akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.