Salima Rhadia Mukansanga ta kafa tarihi a gasar Afcon na kamaru
Wata matashiya ‘yar asalin Rwanda ta kafa tarihi a duniyar tamola, inda ta zamo mace ta farko da ta yi alkalanci a gasar cin kofin kasashen Afrika da aka kafa shekaru 65 da suka gabata.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:25
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu