Isa ga babban shafi

Shugabar Tanzania ta kori wasu daga cikin Ministocin kasar

A Tanzania, Shugabar kasar Samia Suluhu Hassan ta yiwa gwamnatin kwariyar –kwariyar garambawul, sauyin dake zuwa biyo bayan barakar da ake fuskanta a jam’iyyar  Chama Cha Mapinduzi dake shugabantar kasar ta Tanzania.

Samia Suluhu Hassan Shugabar kasar Tanzania
Samia Suluhu Hassan Shugabar kasar Tanzania - AFP/File
Talla

Shugabar kasar ta salami ministocin shara’a,na gine-gine,masana’antu da kuma zuba jari na kasar ta Tanzania.

Samia Suluhu HassanShugabar kasar Tanzania
Samia Suluhu HassanShugabar kasar Tanzania AP

Ranar alhamis da ta gabata dai ne Shugaban majalisar dokokkin kasar ta Tanzania Job Ndugai ya sanar da yin murabis,bayan da ya zargin gwamnatin kasar da ciwo bashi daga kasashen waje ba bisa ka’ida ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.