Isa ga babban shafi

'Yan tawayen Tigray sun shirya wajen yakar dakarun Habasha

Dakarun gwamnatin Habasha da wasu kungiyoyin yan kato da gora sun kaddamar da farmaki zuwa yankunan  yan tawayen Tigray a yankin Amhara dake kan iyaka da fagen daga a arewacin wanna kasa.

Mayakan Habasha kan hanyar su ta zuwa yankin Tigrea
Mayakan Habasha kan hanyar su ta zuwa yankin Tigrea AP
Talla

An dai soma jin musayar wuta tsakanin bangarorin ne tun ranar alhamis da ta gabata,inda wasu daga cikin kungiyoyin agaji suka soma bayyana damuwa ganin kazantar fadan tsakanin dakarun gwamnatin Habasha da yan tawayen.

Wasu daga cikin dubban sojojin kasar Habasha da 'yan tawayen yankin Tigray suka kama.
Wasu daga cikin dubban sojojin kasar Habasha da 'yan tawayen yankin Tigray suka kama. © Finbarr O'Reilly / The New York Times

Mai magan da yahun yan tawayen TPLF  Getachew Reda dake fada  da dakarun gwamnati tsawaon watanni 11  sun shirya wajen shiga yakin gadan-gadan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.