Isa ga babban shafi
Afrika

Mutane 207 ne suka mutu a Habasha

Dakarun Habasha sun samu nasarar kashe mutane 42 dauke da makamai da ake zargin su da kasancewa a harin da yayi sanadiyar mutuwar mutanme ranar laraba a yankin Benishangui-Gumuz daf da kan iyaka da kasar Sudan.

Zanga-zangar yan kabilar Oromo na kasar Habasha
Zanga-zangar yan kabilar Oromo na kasar Habasha Daniel SLIM / AFP
Talla

A wani rahoto daga hukumar kare hakokin bil Adam na kasar Habasha, akala mutane 207 ne suka rasa rayukan su a wannan kazamin harin da wani gungun yan bindiga suka kai zuwa yan kabilar Oromo,Amhara da yan kabilar Shinasha.

Firaministan kasar Aby Hamed ya dai yi Allah Wadai da wannan kazamin hari da yan binding suka wannan yanki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.