Isa ga babban shafi
Tanzania

Tsohon shugaban Tanzania Mkapa ya rasu

Rahotanni daga Tanzania sun ce tsohon shugaban kasar Benjamin Mkapa ya rasu yana da shekaru 81 a duniya sakamakon rashin lafiya.

Tsohon shugaban kasar Tanzania Benjamin Mkapa.
Tsohon shugaban kasar Tanzania Benjamin Mkapa. REUTERS/Mohamed Nureldin Abdallah/File Photo
Talla

Shugaban kasa John Magafuli ya sanar da rasuwar Mkapa wanda ya jagoranci Tanzania daga shekarar 1995 zuwa 2005 kuma shine shugaban kasar na 3.

Magafuli ya bayyana zaman makoki na kwanaki 7 saboda juyayin mutuwar tsohon shugaban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.