Nijar
Shugaban Nijar ya sauke hafsoshin sojin kasar
Shugaban Jamhuriyar Nijar Muhammadu Isufu ya yi garanbawul a rundunar sojin kasar, inda ya sauya manyan hafsoshin dakarun rundunar sakamakon kashe sojojin kasar akalla 89 da ‘yan ta’adda suka yi, yayin farmakin da suka kaiwa sansaninsu dake Shinagodar a baya bayan nan.Wakilinmu Salisu Isa na dauke da karin bayani cikin rahoton da ya aiko mana.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Shugaban Nijar ya sauke wasu hafsoshin sojin kasar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu