Najeriya
Rahoto kan halin da ake ciki bayan sace 'yan matan Sakandiren Dapchi
Yayin da iyayen daliban makarantar sakandaren matan Dapchi ke ci gaba da bayyana damuwar su kan makoman 'ya'yansu da ba’a gani ba tun ranar litinin da kungiyar boko haram ta kai hari, gwamnatin Jihar Yobe a Tarayyar Najeriya na ci gaba da ba su hakuri, yayin da bangare guda kuma jami’an tsaro ke gudanar da ayyukan su. Bilyaminu Yusuf ya ziyarci makarantar a jiya, ya kuma hada mana rahoto kan halin da ake ciki.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto kan halin da ake ciki bayan sace 'yan matan Sakandiren Dapchi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu