Isa ga babban shafi
Mali

Mutane 24 suka mutu bayan motar su ta taka nakiya

A jiya Alhamis ne wata mota dake dauke da fasinjojin da hukumomin Mali suka ce sun hada da ‘yan Burkina Faso da kuma wasu ‘yan kasar ta taka nakiya.Mutane 24 ne suka rasa rayukansu, a kusa da garin Boni.

Dakarun da ke taimakawa domin tabbatar da tasaro a Mali a yankin da motar ta taka nakiya
Dakarun da ke taimakawa domin tabbatar da tasaro a Mali a yankin da motar ta taka nakiya RFI / Anthony Fouchard
Talla

Har yanzu dai babu wata kungiya da ta yi ikirarin binne nakiyar, idan aka yi tuni a watan Nuwamban da ya gabata akalla wasu fararen hula biyar suka hallaka, bayanda suma motarsu ta taka nakiya, amma babu wata kungiya da ta yi ikirarin shirya harin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.