Najeriya
Dabbobin Gandun dajin Sumu a Bauchi na fama da Yunwa
A Najeriya, Daruruwan namun-dajin da gwamnati ta siyo daga kasar Namibia a Afrika Ta Kudu, domin bunkasa yawon bude-ido a Dajin Sumu, na fuskantar barazanar mutuwa daga matsaloli na ciyarwa da cututtuka. Wakilin RFI Hausa a Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da rahoto bayan ya ziyarci dajin na Sumu, inda aka killace namun-dajin.
Wallafawa ranar:
Talla
Najeriya: Dabbobin dajin Sumu na fuskantar barazanar yunwa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu