Isa ga babban shafi
Afirka ta kudu

Bana tsoron zuwa gidan yari inji Jacob Zuma

A jawabinsa na farko kan batun rashawa da ake zargin gwamnatinsa, Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma, ya shaidawa magoya bayansa cewa baya tsoron zuwa gidan yari, saboda ya taba rayuwa a gidan kaso lokacin mulkin wariyar launin fata.

Shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma
Shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma REUTERS/Mike Hutchings/File Photo
Talla

A makon da ya gabata ne wata kungiyar yaki da rashawa ta bukaci a bincike Gwamnatin Zuma da wasu kamfanonni jihohin kasar kan badakalar da ya shafi rashawa a wata hulda da suka yi da wani atajirin dan kasuwa a India.

Zuma dai yayi watsi da wannan zargi tare da cewa alkalai ne kawai ke da hurumin tafka muhawara a kai a zauran kotu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.