Isa ga babban shafi
Amurka

Tasirin siyasar Amurka a Afrika

Duk da cewa ana ganin ‘Yan takarar shugabancin Amurka Donald Trump na Republican da Hillary Clinton ta Democrat ba su tabo muhimmacin batutuwan da suka shafi muradun Amurka a Afrika ba a yakin neman zabensu amma kamar sauran kasashen duniya, mutanen Afrika na biye da halin da ake ciki a siyasar Amurka da yadda makomar zaben kasar zai shafe su. Wakilin RFI Hausa a Damagaram Malam Ibrahim Tchillo ya aiko da rahoto.

Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican
Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican REUTERS/Carlos Barria
Talla

03:02

Tasirin siyasar Amurka a Afrika

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.