Isa ga babban shafi
Burkina Faso

An bukaci sojoji da su mutunta kundin tsarin mulki

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore ya bukaci sojojin kasar da su mutunta kundin tsarin mulki wajen kaucewa shiga siyasar kasar.

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kaboré.
Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kaboré. REUTERS/Joe Penney/Files
Talla

Yayin da yake jawabi ga sojojin wajen bikin ranar samun yancin kan kasar, shugaban yace dimokiradiya na bukatar rundunar soji mai karfi da za ta tabbatar da bin doka da oda, ba wai wanda zata dinga katsalandan kamar ana karkashin dokar ta baci ba.

A ranar 21 ga watan jiya, ministan cikin gida Simon Compaore ya bayyana cewar sun murkushe wani yunkuri na kifar da gwamnatin kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.