Isa ga babban shafi
Haiti

Ban Ki Moon ya gana da hukumomin Haiti

Sakatary majalisar Dimkin Duniya Ban Ki Moon ya gana da hukumomin kasar Haiti, kasar da Guguwar nan da aka yiwa sunan Matthew ta afkawa tareda kisan dinbin jama’a.Mista Ban Ki Moon yayi amfani da wannan dama domin yi kira zuwa mayan kasashen Duniya don gani an tallafawa kasar tareda kawo taimako zuwa mabukata. 

Wani yankin kasar Haiti da guguwar Mathew ta afka
Wani yankin kasar Haiti da guguwar Mathew ta afka REUTERS/Carlos Garcia Rawlins
Talla

Sakamakon karshe bayan ficewar guguwar na nuni cewa an samu asarar rayyukan jama’a 500, yayinda kusan mutane 175.500 suka rasa matsuguni a zaman da ake.
A karshe Mista  Ban ya bayyana cewa gaggauta kai dauki zuwa kasar zai taimaka domin kaucewa bulowar cututukairin su Kwalera.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.