Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya

'Mutane 30 ne suka mutu a Afrika ta Tsakiya'

Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane 30 ne suka mutu a Jamhuriyar Tsakiyar Africa, wasu kuma sama da 57 sun jikkata sakamakon sabon rikici da ya barke a kasar.

An kashe mutane 30 a Afrika ta Tsakiya
An kashe mutane 30 a Afrika ta Tsakiya AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Talla

Majiyoyin na cewa rikicin ya fara ne a kasuwar garin Kaga Bandoro a lokacin da wasu suka nemi satan injin bada hasken wuta.

Yanzu haka dai akwai Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar dubu 12 da aka jibge a wannan kasa.

Tun a shekarar 2013 ake tashin hankali na addinni a kasar wanda ya yi sanadi kujeran gwamnati Francois Bozize.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.