Isa ga babban shafi
Najeriya

Avengers ta sanar da kawo karshen hare-hare

Bayan kassara akasarin bututun mai da iskar gas dake Yankin Naija Delta, kungiyar Naija Delta Avengers ta sanar da kawo karshen aika aikar da take na watanni.

Tsohuwar Kungiyar Tsagerun Niger Delta ta MEND
Tsohuwar Kungiyar Tsagerun Niger Delta ta MEND AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

A wata wasika da ta aikewa shugaban kasar Muhammadu Buhari, kungiyar tace ta saurari kiraye kirayen da ake mata saboda haka ta kawo karshen hare haren.

Kungiyar tace tana fatar ganin an tsara yadda kowanne sashe na kasar zai kaiga cin gashin kan sa, inda ta kara da cewar babu yadda yawan sojoji zai sa gwamnati mallakar man dake Yankin.

Hare-hare Avengers kan bututan Mai ya yi gagarumin tasiri ga tattalin arzikin kasar dake fuskantar babban koma baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.